Skip to content

Sabuwar Mujalla

My WordPress Blog

Menu
  • Home
  • ikonlar
  • Sample Page
  • Üyeler
  • מדיניות פרטיות
  • על אודות
  • צור קשר
Labaran Duniya

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Fashewar tukunyar Gas tayi sadanin mutuwar mutane a Kano.

May 17, 2022
No Comments

A safiyar yau muka tashi da wani labari mara dadi, wanda rahotonni suka tabbatar da fashewar tukunyar gas a unguwar […]

Learn more →
Labaran Duniya

Bidiyo: Zanga-zangar Sokoto, jami’ai sun harbi wani matashi da bindiga.

May 16, 2022
No Comments

Wani matashi yasha alburusai a yayin da suke gudanar da zanga-zanga a jihar Sokoto, akan batun Deborah Samuel, dalibar da […]

Learn more →
Addini

Bidiyo: Shek Daurawa ya tsine wa Kundin Tsarin mulkin Najeriya, akan maganar kisan Deborah.

May 15, 2022
No Comments

Babban malami Shek Aminu Ibrahim Daurwa ya fusata, inda ya tsine wa Kundin Tsarin mulkin Najeriya, a lokacin da yake […]

Learn more →
Labaran Duniya

Bidiyo. Mummunan yaki yana shirin barkewa a jihar Sokoto.

May 14, 2022
No Comments

Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji’un. Hakika ruwa yana shirin cimma jihar Sokoto da Arewacin Nigeria, da ma duniyar Musulmi  baki […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Jaruman Kannywood sun fara nuna fushin su akan zancen dalibar da ta zagi Annabi.

May 14, 2022
No Comments

Wasu daga cikin jaruman masana’antar Kannywood sun fara bayyana fushin su akan al’amarin Deborah Samuel, wato dalibar da ta zagi […]

Learn more →
Addini

Bidiyo: Shek Abdallah da Shek Nuru Khalid sunyi kyakkyawar magana akan zancen Deborah Samuel.

May 13, 2022
No Comments

Manyan malaman Addini Shek Abdallah Usman Gadon Kaya da Shek Nuru Khalid, sunyi wata magana akan kisan da akai wa […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Hassada ce tasa yan fim suka bude wa Rahma Sadau wuta lokacin da aka zagi Annabi a sanadin ta.

May 13, 2022
No Comments

Duk masu bibiyar shafukan sadarwa, zasu iya tuna yanda a watannin baya wasu daga cikin yan masana’antar Kannywood suka bude […]

Learn more →
Addini

Bidiyo. Maganar Shek Bashir ta dauki hankalin jama’a akan dalibar da aka kashe a Sokoto.

May 13, 2022
No Comments

Fitaccen malamin Addini dan jihar Sokoto, Shek Bashir Ahmad yayi wasu kalamai da suka dauki hankalin jama’a, akan batun kashe […]

Learn more →
Labaran Duniya

Bidiyo: Hayaniya ta balle a Social Media akan kisan dalibar da ta zagi Annabi a Sokoto.

May 13, 2022
No Comments

Hakika wannan wata sabuwar masifar ce ta kuma bullowa a Najeriya jihar Sokoto, inda wata baiwar Allah mai suna Deborah […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Ibrahim Sharukan ya fashe da kuka a Saudiyya, sun rasa jirgin da zai dawo dasu Najeriya.

May 12, 2022
No Comments

Ikon Allah sai kallo, Mashiryin fina-finai a masana’antar Kannywood kuma mai gabatar da bukukuwa wato Malam Ibrahim Sharukan, ya fashe […]

Learn more →

Posts navigation

1 2 … 24 Next

Recent Posts

  • Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Fashewar tukunyar Gas tayi sadanin mutuwar mutane a Kano.
  • Bidiyo: Zanga-zangar Sokoto, jami’ai sun harbi wani matashi da bindiga.
  • Bidiyo: Shek Daurawa ya tsine wa Kundin Tsarin mulkin Najeriya, akan maganar kisan Deborah.
  • Bidiyo. Mummunan yaki yana shirin barkewa a jihar Sokoto.
  • Bidiyo: Jaruman Kannywood sun fara nuna fushin su akan zancen dalibar da ta zagi Annabi.

Recent Comments

  1. Habiba Sharif Iliyasu on Bidiyo: Wai da gaske ne takalmin Manzon Allah yafi kowa? Malamin Izala Shek Abubakar ya amsa tambayar.
  2. Habiba Sharif Iliyasu on Bidiyo: Wasan ganganci, wani ya kashe mutane da mota a wasan sallah a Kano.
  3. Habiba Sharif Iliyasu on Bidiyo: Murja yar Tiktok ta fashe da kuka saboda an kirata karuwa.
  4. Floyd Alford on RedRock Personal Leadership Bootcamp – RedRock Leadership
  5. Helene Millard on RedRock Personal Leadership Bootcamp – RedRock Leadership

Archives

  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • October 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • April 2021
  • February 2021
  • October 2020
  • September 2020
  • July 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • April 2019
  • March 2019

Categories

  • Addini
  • Insurance
  • Labaran Duniya
  • Labaran Kannywood
  • אימון מנהיגות
  • בלוג מנהיגות
  • ידע מנהיגותי
Sabuwar Mujalla - Proudly Powered by WordPress
Theme by Grace Themes