Skip to content

Sabuwar Mujalla

My WordPress Blog

Menu
  • Home
  • ikonlar
  • Sample Page
  • Üyeler
  • מדיניות פרטיות
  • על אודות
  • צור קשר
Labaran Kannywood

Bidiyo: Babu wanda nake jin dadin fitowa a fim tare dashi, kamar marigayi Ahmad S. Nuhu. Inji Maimuna Wata Yarinya.

August 11, 2022
No Comments

Fitacciyar jarumar Kannywood wadda aka kwana 2 ana damawa da ita wato Maimuna Wata Yarinya, tace a rayuwar ta babu […]

Learn more →
Addini

Bidiyo: Yanda akayi jana’izar ‘Yan Shi’ar da aka kashe a Zaria.

August 11, 2022
No Comments

‘Yan Shi’a sun gudanar da jana’izar ‘yan uwan su, wadanda jami’an tsaron Najeriya suka kashe a garin Zaria na jihar […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Tunda nake a Kannywood ba’a taba biyana kudin aiki kamar yanda aka biya ni a fim ‘din ‘Dan Jarida ba. Inji Kumurci.

August 10, 2022
No Comments

Fitaccen jarumin Kannywood wanda ya saba fitowa a ‘bangaren ‘yan daba wato Shu’aibu Lawan Kumurci, yace tunda yake a masana’antar […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Iyaye na sun hana ni shiga harkar fim, shiyasa nake yin Tiktok. Inji wata baiwar Allah.

August 9, 2022
No Comments

Wata baiwar Allah ta bayyana ra’ayin ta dangane da Tiktok, inda tace a rayuwar ta babu abinda yake ‘debe mata […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Malam Ali yayi cikakken bayanin abinda yasa ya kutuntuma wa Rayya ashar.

August 7, 2022
No Comments

Jarumin shirin Kwana 90 wato Sahir Abdul wanda akafi sani da Malam Ali, yayi bayanin abinda ya hada shi da […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Rigima ta kaure a gurin ‘daukar shirin Kwana 90, tsakanin Rayya da Malam Ali.

August 6, 2022
No Comments

Mummunar rigima ta kaure a gurin da ake ‘daukar shirin nan mai dogon zango na tashar Arewa24 wato Kwana 90, […]

Learn more →
Labaran Duniya

Bidiyo: Buhari ya tafi ‘kasar Nijar, domin ya taimake su akan matsalar tsaro.

August 5, 2022
No Comments

Tabbas jama’a da dama zasuyi mamakin wannan al’amari, wai ace duk rashin tsaron da ake fama dashi a Najeriya amma […]

Learn more →
Addini

Bidiyo: Za’aci gaba da gudanar da karatu, a makarantar da aka kashe Deborah.

August 4, 2022
1 Comment

Daga ‘karshe dai Gwamnatin jihar Sokoto ‘karkashin jagorancin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ta fara shirye-shiryen bude makarantar Kwalejin Ilimi ta […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Mr. 442 mai gidan Safara’u ya fusata saboda ana musu kallon ‘yan isa.

August 3, 2022
No Comments

Mr. 442 wato abokin aikin Safara’u, ta wani ‘bangaren kuma mai gidan ta, yayi zazzafan martani a cikin tsananin fushi, […]

Learn more →
Labaran Duniya

Bidiyo: An kori ‘Dan sandan Nigeria daga aiki, saboda karbar cin hanci.

August 1, 2022
No Comments

Wani Dan sanda a Najeriya yaci taliyar ‘karshe, inda aka kore shi daga hukumar su, a bisa laifin karbar cin […]

Learn more →

Posts navigation

1 2 … 37 Next

Recent Posts

  • Bidiyo: Babu wanda nake jin dadin fitowa a fim tare dashi, kamar marigayi Ahmad S. Nuhu. Inji Maimuna Wata Yarinya.
  • Bidiyo: Yanda akayi jana’izar ‘Yan Shi’ar da aka kashe a Zaria.
  • Bidiyo: Tunda nake a Kannywood ba’a taba biyana kudin aiki kamar yanda aka biya ni a fim ‘din ‘Dan Jarida ba. Inji Kumurci.
  • Iyaye na sun hana ni shiga harkar fim, shiyasa nake yin Tiktok. Inji wata baiwar Allah.
  • Bidiyo: Malam Ali yayi cikakken bayanin abinda yasa ya kutuntuma wa Rayya ashar.

Recent Comments

  1. sani haruna,nick name,,, danja, from bauchi on Bidiyo: Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya, saboda rawar da tayi a wani gidan Gala a Dubai.
  2. Eric Jones on Bidiyo: Za’aci gaba da gudanar da karatu, a makarantar da aka kashe Deborah.
  3. admin on Bidiyo: Wani matashi ya sadaukar da azumin sa na Arfa, zuwa ga Maryam Yahaya saboda soyayyar da yake mata.
  4. UMAR M DAUDA AGUFA on Bidiyo: Wani matashi ya sadaukar da azumin sa na Arfa, zuwa ga Maryam Yahaya saboda soyayyar da yake mata.
  5. UMAR M DAUDA AGUFA on Bidiyo: Ashe Lilin Baba yanada wata matar, kafin ya auri Ummi Rahab.

Archives

  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • October 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • April 2021
  • February 2021
  • October 2020
  • September 2020
  • July 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • April 2019
  • March 2019

Categories

  • Addini
  • Insurance
  • Labaran Duniya
  • Labaran Kannywood
  • אימון מנהיגות
  • בלוג מנהיגות
  • ידע מנהיגותי
Sabuwar Mujalla - Proudly Powered by WordPress
Theme by Grace Themes