Bidiyo: Babbar magana. Ashe auren Mutu’a ya halatta a Addini? Daga Shek Daurawa, malamin Sunnah.

A takaice zamu iya cewa mafi girman sabanin da aka samu a Addini tsaka Ahlussunnah da Shi’a shine batun auren Mutu’a.

Inda yan Shi’a suka halatta shi dari bisa dari, su kuma Ahlussunnah suke cewa bashida banbanci da zina. Wato dai haramun ne.

To yanzu dai babban malamin Sunnah na nahiyar Africa gaba daya, wanda yake dan asalin jihar Kano Najeriya, shek Aminu Ibrahim Daurwa yayi magana akan auren Mutu’ar, wadda ta ba wa mutane mamaki.

Ga dai cikakken bayanin Daurawan nan a kasa.