Bidiyo: Ashe Lilin Baba yanada wata matar, kafin ya auri Ummi Rahab.

Ashe dai Lilin Baba yanada uwar gida, wata yar garin Jos, kuma har sunada da tare da ita, wanda ya ma girma yana zuwa makaranta.

Hakika mutane da dama basuda wannan labarin cewa Ummi Rahab tanada kishiya, ko kuma muce abokiyar zama, wato ba ita kadai ce matar Lilin Baba ba.

Hatta abokan sana’ar sa, duk kusanka dashi bazaka taba ganin matar sa ba, shiyasa ba kowa ne ya san ta ba. Wannan kuma abune mai kyau a Addini.

Bari dai yanzu kuji cikakken rahoton akan wannan al’amari na auren Lilin Baba da Ummi Rahab. Ga bidiyon nan a kasa.