Labaran Kannywood

Bidiyo: Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya, saboda rawar da tayi a wani gidan Gala a Dubai.

Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta sake shiga bakin duniya, bayan wani bidiyon ta da ya ‘bulla, wanda akaga tana rawa tare da wata farar fata a ‘kasar Dubai.

Mutane sun bude shafin cecekuce ne saboda ganin jarumar bata dade da tashi daga rashin lafiya ba, amma kuma har ta ‘dora daga inda ta tsaya.

A watannin baya dai wasu har sun fidda rai da Maryam, kasancewar yanayin rashin lafiyar ta, ta nuna cewa kamar ba lallai ta tashi taci gaba da rayuwa ba.

To yanzu dai ga rahoton abubuwan da mutane ke fada, akan abinda jarumar tayi a Dubai.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button