Bidiyo: ‘Yan ta’addan Zamfara sunce zasu bada dama ayi noma a jihar.

Yanzu dai ta tabbata cewa ‘yan ta’adda ne suke tafiyar da mulkin Najeriya, domin kuwa sai abinda suke so kadai za’a iya yi, abinda kuma suka hana babu wanda ya isa yayi.

Daga cikin jihohin Najeriya da Fulani suka kwace akwai Zamfara da Kaduna da makamantan su.

Yanzu dai zamu saka muku muryar ‘dan ta’addan, a lokacin da yake magana da ‘dan jarida, akan dokokin da suka kafa a jihar Zamfara.

Ga bayanin nan a ‘kasa.