Bidiyo: Buhari ya tafi ‘kasar Nijar, domin ya taimake su akan matsalar tsaro.

Tabbas jama’a da dama zasuyi mamakin wannan al’amari, wai ace duk rashin tsaron da ake fama dashi a Najeriya amma shugaban ‘kasar ya ‘dauki ‘kafa zuwa Nijar domin ya taimaka musu akan matsalar tsaro.

Hakika shugaba Buhari ya shiga bakin duniya akan wannan abu da ya aikata, domin makuden kudin ‘kasar da ya ‘diba ya kai ‘kasar Nijar.

Tashar YouTube ta Kundin Shahara ta shirya mana ingantaccen rahoto akan wannan aiki na Baba Buhari. Ga kuma bidiyon nan a ‘kasa.