Labaran Kannywood

Bidiyo: Malam Ali yayi cikakken bayanin abinda yasa ya kutuntuma wa Rayya ashar.

Jarumin shirin Kwana 90 wato Sahir Abdul wanda akafi sani da Malam Ali, yayi bayanin abinda ya hada shi da Surayya Aminu wato Rayya, har ta kai ga ya kutuntuma mata manya-manyan ashariya.

Idan baku manta ba mun kawo muku wannan labarin, na wata mummunar rigima da ta ‘barke tsakanin wadannan jarumai guda 2.

Sai dai rigimar bata tsaya iya kan jaruman kadai ba, har da ma duk sauran jagororin shirin Kwana 90, domin kuwa a cikin su babu wanda malam Ali bai zaga ba.

Ga dai cikakken rahoton nan a ‘kasa, wanda tashar Tsakar Gida ta shirya mana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button