Labaran Kannywood

Bidiyo: Babu wanda nake jin dadin fitowa a fim tare dashi, kamar marigayi Ahmad S. Nuhu. Inji Maimuna Wata Yarinya.

Fitacciyar jarumar Kannywood wadda aka kwana 2 ana damawa da ita wato Maimuna Wata Yarinya, tace a rayuwar ta babu wanda take matukar jin dadin fitowa a fim tare dashi, kamar marigayi Ahmad S. Nuhu.

Maimuna ta bayyana haka ne a cikin shirin tattaunawa da jarumai na “Daga bakin mai ita” Wanda shafin BBC Hausa yake shiryawa.

A cikin shirin, tsohuwar jarumar ta fada cewa babban burin ta a rayuwa shine ta zama hamshakiyar attajira, har ma ta sha gaban ‘Dan Gote.

Ga dai cikakkiyar tattaunawar nan a ‘kasa, tare da jarumar.

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button