Labaran Duniya

Bidiyo: Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Za’a sake yanke ƙafar Fatima a karo na biyu.

Tabbas idan kana raye to ba’a gama yi maka halitta ba. A yanzu haka dai Fatima Sulaiman tana wani Asibiti a Abuja, ana shirin sake yanke ƙafar ta a karo na biyu.

Kuma an samu wannan matsalar ne sakamon ba’ayi mata aiki mai inganci a farko ba, har ‘kwayoyin cuta suka harbi ragowar ƙafar tata.

Fatima Sulaiman dalibar nan da wani matashi ya buge ta da mota a yayin da suke murnar kammala karatun Secondary, ta hadu da wata sabuwar jarraba a rayuwar ta.

Kada dai mu cika ku da surutu, ga bidiyon cikakken labarin nan ƙasa.

Related Articles

3 Comments

  1. Even if they cut the other leg I still love her with All my life and her parents Will accepted me no problem. Allah ya bata lafiya Ameen ya Allah. 08126810909, Abdulhafis Hassan daga Borno state

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button