Labaran Kannywood

Bidiyo: Allah sarki, Ashe talauci ne yasa Tahir Fage yake rawa a Gidan Gala.

Daga karshe dai fitacce kuma tsohon jarumin Kannywood Tahir Fage ya bayyana dalilin da yasa ya tattara kayan sa ya koma Gidan Gala.

A kwanakin baya dai anga wasu bidiyoyi na Tahir Fage yana ta tikar rawa a Gidan Gala, tare kuma da yara ‘kanana, wadanda basufi su zama jikokin sa ba.

Lamarin da yasa wasu suke ganin yin hakan ba mutuncin sa bane.

To ganin cewa maganganun mutane sunyi yawa akan lamarin, hakan yasa jarumin ya fito ya warware zare da abawa.

Ga kuma bidiyon labarin nan a kasa.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button