Labaran Kannywood

Tunda an hukunta Ado Gwanja, yanzu saura Musa Mai Sana’a. Inji wani bawan Allah.

Wani bawan Allah yayi ƙorafin cewa Musa Mai Sana’a yafi Ado Gwanja lalata tarbiyya, don haka shima ya kamata a hukunta shi.

Bawan Allahn, wanda ya nemi a sakaya sunan sa, yace indai har da gaske ne anaso a gyara tarbiyyar al’umma, to ya kamata a waiwayi jarumi Musa Mai Sana’a, domin kuwa ba ƙaramar ‘barna yake yadawa ba.

Kuma yayi ƙorafin ganin cewa yanzu hukuma ta murza gashin baki akan ‘yan Kannywood, musamman ma a wannan lokacin da Hukumar ta karkata akan mawaka.

Ga cikakken labarin nan a ƙasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button