Labaran Kannywood

Bidiyo: Tahir Fage ya fallasa rashin mutuncin da akai masa a Kannywood har ya koma Rawa a Gidan Gala.

Fitaccen tsohon jarumin Kannywood Tahir Fage ya fallasa wata magana da ta ba wa mutane mamaki, akan makasudin abinda yasa yake rawa a Gidan Gala tare da ƙananan ‘yan mata.

Tahir ya fede biri har wutsiya akan wannan al’amari, kuma da bakin sa ya bayyana komai, a cikin shirin “Daga bakin mai ita” na BBC.

Hakika wannan magana ta Tahir Fage tayi matukar ‘daure wa mutane kai, saboda zaiyi tsammanin cewa haka zata iya faruwa a cikin masana’antar Kannywood.

Ga dai cikakken labarin nan a ƙasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button