Hausa novel

Novel: Matar soja Episode 1. Labari na musamman akan soyayya da cin amana da kuma rainin hankali.

Matar soja dai wani ƙayataccen labari ne, wanda aka kirkire sa domin a sanar da mutane wasu boyayyun abubuwa da basu sani ba.

Kuma a takaice an gina labarin ne akan rayuwar yan bariki, zamantakewar su dai sauran mahimman al’amura da suka shafe su.

Fitacciyar tashar YouTube ta “Sabuwar Rayuwa”, inata take kawo labarin.

Yanzu kuma ga kashi na farko nan a ƙasa wato Episode 1, domin kuji yanda lamarin ya faro tun daga farko.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button