Labaran Kannywood

Bidiyo: Tsohuwar matar Adam A Zango tayi aure a cikin sirri / ‘Yan Tiktok sun sako Sarkin Waka a gaba da zage-zage.

Tsohuwar matar jarumi Adam A Zango mai suna Maryam AB Yola tayi aure a cikin sirri, wato babu nasarwa bare gayyata kawai sai ji mukai ta shiga daga ciki.

To wannan dai zamu iya cewa wata sabuwar dabi’a ce, da matan Kannywood suke yi, wato idan sun tashi yin aure basa gaya wa kowa, sai dai bayan an gama komai an ‘daura auren, sannan sai su wallafa su sanarwa da duniya.

Sai dai kuma yawanci auren nasu baya ‘daukar wani lokaci mai tsayi, sai kaga angon yayi Gabas, amaryar kuma tayi Yamma kowa ya kama gaban sa.

To bayan dai wannan labarin na auren tsohuwar matar Adam A Zango, akwai kuma wani labarin na daban, wanda ‘yan Tiktok suka bude wa Naziru Sarkin Waka wuta, inda suke ya aika masa manya-manyan ashariya.

Ga dai bidiyo nan a kasa, wanda zakuga cikakkun labaran guda 2.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button