Labaran Kannywood
Trending

Tabdijan: Ashe Maryam AB Yola tsohuwar matar Adam A Zango auren cin amana tayi.

Tabdijan: Ashe Maryam AB Yola tsohuwar matar Adam A Zango auren cin amana tayi.

Ashe jaruma kuma tsohuwar matar jarumi Adam A Zango mai suna Maryam AB Yola auren cin amana tayi, inda tayi Wuf da saurayin kawar ta.

Wata jarumar Kannywood mai suna Sapna Aliyu tayi ikirarin cewa Maryam AB Yola taci amanar ta, bayan ta aure saurayin ta.

Sapna tace sun dade da shirya maganar aure tsakanin ta da saurayin nata mai suna Muhammad, amma kawai sai ji tayi AB ta aure shi.

Inda tace tayi mamakin yanda Maryam tayi mata wannan cin amana, kasancewar su ‘kawaye ne, kuma akwai aminci sosai a tsakanin su.

Ga cikakken labarin nan a ‘kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button