Advertisement
Advertisement
Labaran Duniya
Trending

Bidiyo: Yanzu-yanzu. Aminu Adamu ya aika wa Aisha Buhari sako.

Dalibi Aminu Adamu Muhammad ya aika wa uwar gidan shugaban ƙasar Nigeria sako wato Aisha Buhari bayan fitowar sa daga gidan gyaran hali.

Hakika Aminu ya gamu da gagarumar jarrabawa a rayuwar sa, wadda bai taba tunanin zata faru da shi ba. To amma kuma ƙaddara ta riga fata.

Kusan dai zamu iya cewa babu wanda bai san da wannan labari ba, wanda ya faru tsakanin Aisha Buhari da Aminu Adamu Muhammad, kasancewar gaba daya shafukan sadarwa ma zancen da akai tayi kenan a cikin satin da ya gabata.

To yanzu dai aminu ya aika wani sako kai tsaye zuwa ga matar shugaban ƙasar. Ga kuma bidiyon nan a ƙasa, daga tashar sabuwar rayuwa.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button