Advertisement
Advertisement
Labaran Duniya
Trending

Bidiyo: Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Wallahi Ana gaf da fara yin fina-finan Batsa a shafin Tiktok.

Babbar magana, tabbas idan hukumomi basu ‘dauki mataki ba, to ana gaf da fara yin fina-finan batsa na iskanci da karuwanci a shafin Tiktok.

Zuwan Tiktok ya bayyana wasu abubuwa da dama, wadanda a da ba’a san su ba, kuma abin takaicin ma yawanci mata ne sukafi zuwa da munanan abubuwa akan shafin.

Sannan kuma mafi akasari matan suna magana ne da harshen Hausa, duk da cewa yawancin su ba Hausawa bane, kawai dai suna furta yaren ne.

Yanzu dai bari kuga wannan bidiyon, wanda muka dakko daga tashar YouTube ta Sabuwar Rayuwa, Hakika abin yayi muni da yawa.

Ga da bidiyon nan a ƙasa.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button