Advertisement
Advertisement
Labaran Kannywood
Trending

Bidiyo: ‘Yan Kannywood sunyi kacakaca da Shek Idris Bauchi, saboda maganar da ya yi akan su.

‘Yan masana’antar Kannywood sun fusata akan maganar Shek Idris Bauchi, inda suka mayar masa da zafafan martani, har da zage-zage.

Fitaccen malamin Addini Shek Idris Abdulaziz Bauchi ya kuma yin wata magana da ta yamutsa hazo, inda ya fada cewa gaba ‘daya masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood babu mai Addini a cikin ta.

Malamin ya ƙara da cewa idan an tambayi ‘yan masana’antar cewa menene Addini? Babu ko mutum ‘daya daga cikin su da zai iya bada amsa.

To wannan magana dai ta malam tayi matukar fusata yan masana’antar, inda bude masa wuta da zafafan martani.

Ga dai bidiyon labarin nan a ƙasa, inda zakuga maganar malamin da kuma martanin da ‘yan Kannywood ‘din suka mayar masa.

Advertisement

 

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button