Skip to content

Sabuwar Mujalla

My WordPress Blog

Menu
  • Home
  • ikonlar
  • Sample Page
  • Üyeler
  • מדיניות פרטיות
  • על אודות
  • צור קשר

Category: Labaran Kannywood

Labaran Kannywood

Bidiyo: Babu wanda nake jin dadin fitowa a fim tare dashi, kamar marigayi Ahmad S. Nuhu. Inji Maimuna Wata Yarinya.

August 11, 2022
No Comments

Fitacciyar jarumar Kannywood wadda aka kwana 2 ana damawa da ita wato Maimuna Wata Yarinya, tace a rayuwar ta babu […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Tunda nake a Kannywood ba’a taba biyana kudin aiki kamar yanda aka biya ni a fim ‘din ‘Dan Jarida ba. Inji Kumurci.

August 10, 2022
No Comments

Fitaccen jarumin Kannywood wanda ya saba fitowa a ‘bangaren ‘yan daba wato Shu’aibu Lawan Kumurci, yace tunda yake a masana’antar […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Iyaye na sun hana ni shiga harkar fim, shiyasa nake yin Tiktok. Inji wata baiwar Allah.

August 9, 2022
No Comments

Wata baiwar Allah ta bayyana ra’ayin ta dangane da Tiktok, inda tace a rayuwar ta babu abinda yake ‘debe mata […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Malam Ali yayi cikakken bayanin abinda yasa ya kutuntuma wa Rayya ashar.

August 7, 2022
No Comments

Jarumin shirin Kwana 90 wato Sahir Abdul wanda akafi sani da Malam Ali, yayi bayanin abinda ya hada shi da […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Rigima ta kaure a gurin ‘daukar shirin Kwana 90, tsakanin Rayya da Malam Ali.

August 6, 2022
No Comments

Mummunar rigima ta kaure a gurin da ake ‘daukar shirin nan mai dogon zango na tashar Arewa24 wato Kwana 90, […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Mr. 442 mai gidan Safara’u ya fusata saboda ana musu kallon ‘yan isa.

August 3, 2022
No Comments

Mr. 442 wato abokin aikin Safara’u, ta wani ‘bangaren kuma mai gidan ta, yayi zazzafan martani a cikin tsananin fushi, […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya, saboda rawar da tayi a wani gidan Gala a Dubai.

July 28, 2022
1 Comment

Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta sake shiga bakin duniya, bayan wani bidiyon ta da ya ‘bulla, wanda akaga tana rawa […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Yanda Rahma Sadau ta shiga gaban duk jaruman Kannywood.

July 27, 2022
No Comments

Hakika komai na Allah ne, kuma shine yake yin yadda Yaso a duk lokacin da Ya so. Wata gagarumar ‘daukaka […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Ummi Rahab da angon ta Lilin Baba, sun saki sabbin hotuna a cikin shaukin soyayya.

July 26, 2022
No Comments

Lilin Baba da dalleliyar amaryar sa Ummi Rahab sun saki sabbin hotuna, wanda ko ba’a fada maka ba, zaka fahimci […]

Learn more →
Labaran Kannywood

Bidiyo: Mansura Isa tayi alkawarin ba wa Bola Tunubu rayuwar ta, idan ya kubutar da Fasinjojin jirgin ‘kasar Kaduna.

July 25, 2022
No Comments

Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood kuma tsohuwar matar jarumi Sani Danja Mansura Isa, tayi wata magana da ta ‘dauki hankalin mutane. […]

Learn more →

Posts navigation

1 2 … 7 Next

Recent Posts

  • Bidiyo: Babu wanda nake jin dadin fitowa a fim tare dashi, kamar marigayi Ahmad S. Nuhu. Inji Maimuna Wata Yarinya.
  • Bidiyo: Yanda akayi jana’izar ‘Yan Shi’ar da aka kashe a Zaria.
  • Bidiyo: Tunda nake a Kannywood ba’a taba biyana kudin aiki kamar yanda aka biya ni a fim ‘din ‘Dan Jarida ba. Inji Kumurci.
  • Iyaye na sun hana ni shiga harkar fim, shiyasa nake yin Tiktok. Inji wata baiwar Allah.
  • Bidiyo: Malam Ali yayi cikakken bayanin abinda yasa ya kutuntuma wa Rayya ashar.

Recent Comments

  1. sani haruna,nick name,,, danja, from bauchi on Bidiyo: Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya, saboda rawar da tayi a wani gidan Gala a Dubai.
  2. Eric Jones on Bidiyo: Za’aci gaba da gudanar da karatu, a makarantar da aka kashe Deborah.
  3. admin on Bidiyo: Wani matashi ya sadaukar da azumin sa na Arfa, zuwa ga Maryam Yahaya saboda soyayyar da yake mata.
  4. UMAR M DAUDA AGUFA on Bidiyo: Wani matashi ya sadaukar da azumin sa na Arfa, zuwa ga Maryam Yahaya saboda soyayyar da yake mata.
  5. UMAR M DAUDA AGUFA on Bidiyo: Ashe Lilin Baba yanada wata matar, kafin ya auri Ummi Rahab.

Archives

  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • October 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • April 2021
  • February 2021
  • October 2020
  • September 2020
  • July 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • April 2019
  • March 2019

Categories

  • Addini
  • Insurance
  • Labaran Duniya
  • Labaran Kannywood
  • אימון מנהיגות
  • בלוג מנהיגות
  • ידע מנהיגותי
Sabuwar Mujalla - Proudly Powered by WordPress
Theme by Grace Themes